• Labaran yau

  Kalli hotunan shugaban kungiyar asiri da ke kashe jama'a - ISYAKU.COM

  Kwamishinan 'yansanda a jihar Ogun Ahmad Illiyasu ya gabatar da wani kusurgumin 'dan kungiyar asiri na Aiye, Gbenga Ogunsanya dan shekara 23 aka Spatacus wanda ya ce ya kashe  mutum 9. Gbenga suna ne da ake matukar tsoro ganin yadda 'yan kungiyar asiri ta Aiye ta mayar da rayukan mutane tamkar na kiyashi a yankin jihar Ogun da kewaye.
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli hotunan shugaban kungiyar asiri da ke kashe jama'a - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama