• Labaran yau

  Kalaman Imam Tauhidi da suka jawo muhawwara a intanet

  Wani sako da Imam Tauhidi ya wallafa a shafin sa na Twitter ya jawo kace nace a shafukan intanet bayan Malamin ya wallafa cewa "Kowane hedikwatar 'yansanda na yammacin Duniya na bukatar su kafa wani sashe gabanin Ramadan da zai kula ko da ake samun wanda zai yi budin baki da 'yan mata 72 a lahira"

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalaman Imam Tauhidi da suka jawo muhawwara a intanet Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama