• Labaran yau

  Hotunan yadda tilera ta markade mutum 2 - ISYAKU.COM

  Wani mumunar hadarin mota ya yi sanadin mutuwar wasu matasa biyu bayan burkin wata tilera ya kwace sakamakon haka tileran ta bi ta kan matasan ta murkushe su nan take a Jattu na karamar hukumar Etsako na Arewa a jihar Edo ranar Juma'a  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda tilera ta markade mutum 2 - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama