• Labaran yau

  Hotunan wanda ya tashi bam a Masallacin Mubi ya bayyana - (Munanan Hotuna)

  Wasu hotuna sun bayyana na wanda ake kyautata zaton shine ya tayar da bam da ya halaka mutane a wani Masallaci a garin Mubi na jihar Adamawa ranar Talata.

  Na'urar CCTV da ke wani shago da ke kusa da Masallacin da lamarin ya faru ne ya dauki hoton bidiyon lamarin, jim kadan kuma sai bam ya tashi.

  Rahotanni sun ce mutum 30 ne suka halaka, amma wadanda suka gina kabura tare da bizine gawaki sun ce mutum 86 ne suka bizine.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan wanda ya tashi bam a Masallacin Mubi ya bayyana - (Munanan Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama