• Labaran yau

  Hotunan bukin ranar Dimokradiyya a jihar Kebbi - ISYAKU.COM

  An gudanar da bukin zagayowar ranar Dimokradiyya a jihar Kebbi wanda ya sami halarcin Gwamna Atiku Bagudu da Mataimakinsa,Kakakin Majalisar Dokoki na jihar Kebbi, Kwamishinar Ciniki da Masana'antu Rukayyat Tanko Ayuba,Kwamishinar harkokin mata da sauransu.

  Gwamna Bagudu ya yi jawabi a kan nassarori da ya samu wajen gina wasu hanyoyi a Masarautar Zuru da sauran Masarautu hudu da ke fadin jihar Kebbi.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hotunan bukin ranar Dimokradiyya a jihar Kebbi - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama