• Labaran yau

  Hotuna: 'Yar Najeriya ta haifi jarirai 6 a kasar Amurka - ISYAKU.COM

  Wasu 'yan Najeriya mazauna kasar Amurka Ajibola da Adebola Taiwo sun sami karuwar haihuwar 'ya'ya shida uku maza uku mata masu koshin lafiya bayan aure tsawon shekara 17.  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: 'Yar Najeriya ta haifi jarirai 6 a kasar Amurka - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama