• Labaran yau

  Hoton yadda maigida ya canja fuskar matarsa da duka - ISYAKU.COM

  Wata mata ta sha boksin a hannun maigidanta bisa wasu dalilai da basu bayyana ba, amma ganin yadda fukar wannan mata mai shayar da jariri ya canja kamannu tabbas wannan ya nuna cewa ta sha dan kare damutsa daga hannun maigidanta Shagon mata.

  Wani 'dan Jarida da ke aiki da gidan Radiyon FM na  Sapientia 95.3 FM Ifeanyi Orakwue, ya ruwaito rahotun daga garin Onitsha na jihar Anabra.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hoton yadda maigida ya canja fuskar matarsa da duka - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama