• Labaran yau

  Hoton katon maciji da aka kashe a kicin na wata mata - ISYAKU..COM

  Wannan wani katon maciji ne da aka kama a cikin kicin na wata mata a birnin Enugu. Matar ta gan macijin ne yana yawo a cikin kicin, nan take ta yi kururuwa inda maza suka zo kuma suka kahe shi kafin ya aikata barna.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hoton katon maciji da aka kashe a kicin na wata mata - ISYAKU..COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama