• Labaran yau

  "Bamu gan wani canji ba", matasa sun yaga postocin 'yan siyasa - ISYAKU.COM


  Rahotanni daga Shiroro na jihar Niger, sun nuna cewa wasu matasa da suka harzuka sun yayyaga postoci na 'yan siyasa da ke cikin fadin garin suna cewa "mu bamu gan wani canji ba".

  Matasan sun yi zargin cewa basu samun wadataccen wutar lantarki, kuma Kwamishinan Matasa ya sha zaunawa na tattaunawa da tare su, amma a cewarsu sun gano cewa basu da matsala da AEDC amma matsalar na shugabanni ne.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: "Bamu gan wani canji ba", matasa sun yaga postocin 'yan siyasa - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama