• Labaran yau

  Ayarin motocin shugaban soji sun kama yan fashi a hanyar Numan zuwa Yola

  Dubun wasu yan fashi ya cika bayan asirinsu ya tonu bayan ayarin motocin shugaban sojin kasa na Najeriya sun yi kicibis da gungun yan fashin su hudu sun tare hanya suna yi wa bayin Allah fashi da tsakiyar ranar Asabar da karfe 11:00 zuwa 12:00 na rana tsakanin Numan zuwa Yola.

  'Yan fashin sun kwace dukiya a hannun jama'a kafin a kama ssu.

  Tuni aka mika su ga 'yansanda domin gudanar da bincike.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ayarin motocin shugaban soji sun kama yan fashi a hanyar Numan zuwa Yola Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama