• Labaran yau

  Ango ya saki Amarya bayan minti 15 da daura Aure - ISYAKU.COM

  Aure ya mutu bayan an daura shi cikin minti 15 a Dubai sakamakon rashin hakurin Mahaifiyar Amarya wanda aka biya Dh100,000 zaman Sadaki a cikin wata Kutun Shari'a.

  Amma gazawar hakurin Mahaifin Amarya wanda ya hana Ango fita daga Kotun domin ya dauko ragowar kudin da ke cikin Motarsa wanda ya ajiye a harabar Kotun ya yi sanadin harzuka Ango shi kuma ya saki Amarya jim kadan bayan minti 15 da daura Auren,

  Ango dai ya ce wannan abin da aka yi mashi cin mutunci ne, sakamakon haka kuma ya saki Amarya nan take ya gaya wa Mahaifin Amarya cewa baya son diyarsa.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ango ya saki Amarya bayan minti 15 da daura Aure - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama