• Labaran yau

  An tsinci gawar wata mata a gefen hanya a garin Chanchaga na jihar Niger

  An tsinci gawar wata mata a cikin daji a gefen hanyar zuwa kauyen Baddegi a Chanchaga na karamar hukumar Katcha a jihar Niger ranar Lahadi.

  Majiyar mu ta labarta mana cewa babu wanda ya san musabbabin mutuwar wannan mata kawo yanzu.
   
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An tsinci gawar wata mata a gefen hanya a garin Chanchaga na jihar Niger Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama