• Labaran yau

  An samar da hotel mai 'yan matan roba a Rasha don yan wasan bal - Hotuna

  Yayin da gasar wasan kwallon kafa na Duniya ke gabatowa wanda za a yi a Birnin Moscow na kasar Rasha, an bude wani Hotel da ya samar da 'yan matan roba da baki za su iya yin amfani da su yayin da suka sauka a dakunan Hotel din.

  Wannan yana faruwa ne domin masu wannan Hotel su jawo hankalin kwastoma domin su sauka a cikin dakunan wannan Hotel musamman masoya kungiyar kwallon kafa na Ingila da su 'yan kwallon da kansu.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An samar da hotel mai 'yan matan roba a Rasha don yan wasan bal - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama