• Labaran yau

  Yansanda sun kama karuwai da mutane 300 a jihar Lagos - Hotuna

  Kwamishiyan yansanda na jihar Lagos CP Imohimi Edgal ya gabatar wa manema labarai mutum 300 da rundunar ta kama a sassa daban daban na jihar wadanda suka hada da karuwai.

  Ya kara da cewa rundunar yansanda ba za ta yi kasa a guiwa ba wajen tabbatar da tsaro a jihar Lagos.

  Haka zalika CP Edgal ya ce za a gurfanar da wadanda ake tuhuma a gaban Kotu da zarar an kammala bincike.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yansanda sun kama karuwai da mutane 300 a jihar Lagos - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama