• Labaran yau

  Yadda yan fashi suka sace kudi a bankuna 5 suka kashe jama'a - Hotuna

  Mutane da dama ne suka mutu wanda ya hada da jami'an yansanda da ke aiki a wasu Bankuna a unguwar Sani Abacha da ke Offa na jihar Kwara bayan wani mumunar fashi da makami da ya dauki awanni da dama kafin a kare shi kuma cikin wannan lokacin babu wani turjiya ko daukin gaggawa da aka samu daga jami'an tsaro face kokari da jami'an yansanda da aka kashe suka yi a matakin farko kafin yan fashin su rinjaye su sakamakon irin bindigogi da nakiya da suka yi amfani da shi.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yan fashi suka sace kudi a bankuna 5 suka kashe jama'a - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama