• Labaran yau

  Yadda uwargida ta kashe miji domin ya yi ma wata mata cikin shege - Hotuna

  Wata mata ta kashe mijinta wanda sojin kasar Gabon ne bayan ta caka masa wuka sau da dama yayin da yake barci a gidansu da ke cikin wani barikin soja a kasar ta Gabon.

  Matar ta zargi mijinta da cin amanarta bayan ta gano cewa ya yi ma wata mata ciki kuma sakamakon haka ta harzuka kishi kuma ya dabaibaye fuskarta kafin ta kashe shi ayin da yake barci.

  Tuni dai mahukunta suka kama ta kuma ta amsa laifin cewa ita ce ta kashe shi.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda uwargida ta kashe miji domin ya yi ma wata mata cikin shege - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama