• Labaran yau

  Su waye suka yi wannan mugun aiki a jihar Benue ?

  Kimanin mutum 17 ne yan bindiga suka halaka har lahira a wani Chochin Catholic a Ayar-Mbalom da ke karamar hukumar Gwer na gabas a jihar Benue.

  Wannan ya faru ne bayan an kashe akalla mutum 10 a karamar hukumar Guma tare da barnata gidaje da dama.

  Majiyarmu ta ce wadanda lamarin ya rutsa da su wadanda ke dawowa ne daga addu'ar Asuba da aka gudanar a Chochin.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Su waye suka yi wannan mugun aiki a jihar Benue ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama