• Labaran yau

  Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto na Ahneeka ?

  Jaruma Ahneeka wacce aka bankado daga BBNaija 2018 ta ba mutane mamaki bayan ta wallafa wasu hotunanta inda ta aske gashin kanta gaba daya watau tal kwabo, tandalma ko kwaryar molo !

  Amma miye ra'ayin ka akan wannan hoto ?

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto na Ahneeka ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama