• Labaran yau

  Me kake zaton shugaba Buhari ya gaya wa safeto janar na yansanda ?

  Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto da aka dauka na shugaba Buhari bayan ya dawo daga jana'izan Sanata Mustapha Bukar wanda ya rasu yan kwanakin baya ?

  An dauki wannan hoton dazun da safe bayan isowarsa daga jihar Katsina.

  Photo credit; SUNDAY AGHAEZE

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Me kake zaton shugaba Buhari ya gaya wa safeto janar na yansanda ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama