• Labaran yau

  Magidanci ya mutu rungume da matarsa sakamakon ruftawar bango - Hotuna

  Wani ibtila'i ya faru bayan wani magidanci da matarsa sun mutu sakamakon faduwar bangon ginin gidansu a kansu yayin da suke barci da dare a yankin Namulanda Wakiso a kasar Uganda.

  Rahotanni sun ce bangon ginin ya fada kan ma'auratan ne da dare yayin da ake ruwan sama.

  Shi dai wannan mutum an sami gawarsa yayin da yake rungume da matarsa bayan sun mutu.

  Makwakta suna cikin alhini da makokin faruwar lamarin .Daga bisani an dauke gawakin ma'auratan aka je da su wajen da za a yi masu sutura.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magidanci ya mutu rungume da matarsa sakamakon ruftawar bango - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });