• Labaran yau

  Ko mi ya sa aka kashe Musty Sokoto a unguwar Agege Lagos ? Hotuna

  Gayyatar zo mu shakata ya jawo ma wani matashi mai suna Musty Sokoto halaka a unguwar Agege a birnin Lagos.

  Bayanai sun nuna cewa Musty ya gayyato abokai ne domin a shakata, amma daga bisani sai wasu da ba a san ko su waye ba suka kashe shi a cikin gidansa kuma suka bar shi jina-jina.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ko mi ya sa aka kashe Musty Sokoto a unguwar Agege Lagos ? Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama