• Labaran yau

  Kalli yadda karamin yaro ke kokarin raba fada da ya shafi mahaifiyarshi - Hotuna

  Wadannan mata sun kaure da cacar baki da ya rikide ya zama dambe a bainar jama'a,abin ka da yanayin kudancin Najeriya, maza na kallo suka ki raba su sai da suka daku.

  Amma fa wani abun kayatarwa shine yadda wani dan karamin yaro ya yi kokarin raba fadar ta hanyar jaye mahaifiyar shi amma da lamarin ya fi karfin shi sai ya ruga da gudu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda karamin yaro ke kokarin raba fada da ya shafi mahaifiyarshi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });