• Labaran yau

  Kalli wadanda aka kama suna pati tsirara da mata a hotel - Hotuna

  Yansanda a Pattaya na kasar Thailand sun kama wadansu mutane maza da mata da suke yin party na saduwa tsakanin maza da mata a wani dakin hotel. Kowane mutum daya ya biya kimanin N16.800 domin ya shiga wannan bikin wanda na miji zai iya saduwa da mace da ya ga dama a yanayi da ya zama wajibi kowane mace da na miji ya kasance tsirara a cikin dakin.

  Yansandan sun kai samamen bazata ne a hotel na Tupi da misalin karfe 11:30 na daren Asabar inda suka sami fiye da maza 18 kewaye da yanmata tsirara.

  Wadanda aka kama yan kasar Britaniya,Amurka ,Jamus, Canada,Australia, Russia, Malaysia da kuma China ne.

  Majiyarmu ta ce an saki mutanen bayan yansanda sun yi masu tambayoyi, yayin da aka kama manajan hotal din bisa zargin bayar da wuri a aikata lalata da gangan.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli wadanda aka kama suna pati tsirara da mata a hotel - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama