• Labaran yau

  Kalli irin wannan kassada da rashin la'akari da tsaro - Hotuna


  Allah daya gari banban inji Bahaushe, wannan hoton wasu yan kasuwa ne a gundumar Munshigonj a Dhaka na kasar Bangladesh yayin da suke kokarin wucewa da shanaye 20 a cikin wani jirgin ruwa a rafin Ichahamati.Yan kasuwan da dabbobin suna cikin jirgin ruwa tare.

  Darasi a nan shi ne da wani abu zai faru cewa za a yi Allah ne ya kawo. Amma tun farko ya kamata a banbanta jirgin daukar kaya da dabbobi da kuma wadda za ta dauki mutane zallah.

  Miye ra'ayin ka a kan wannan lamari ?
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli irin wannan kassada da rashin la'akari da tsaro - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama