• Labaran yau


  Kalli dawowar shugaba Buhari Najeriya daga London - Bidiyo

  Kalli dawowar shuga Muhammadu Buhari daga London na kasar Ingila bayan taron aiki da ya halarta wanda a lokacin taron ya yi wasu kalamai a kan matasan Najeriya wanda hakan ya ja kace-nace a tsakanin matasan.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli dawowar shugaba Buhari Najeriya daga London - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama