• Labaran yau

  Kalli abin da ya faru bayan motar soji ta taka nakiya a Borno - Hotuna

  Wata mota da ke cikin ayarin wasu motocin soji da ke fada da boko haram a yankin Borno ta taka wata nakiya da aka binne a gefen hanya sakamakon haka nakiyar ta tashi wanda yayi sanadin raunata sojoji da dama.

  Babu sojin da ya mutu kuma nan take aka yi ma wadanda suka raunata magani kafin a garzaya da su Asibiti.   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da ya faru bayan motar soji ta taka nakiya a Borno - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama