• Labaran yau

  Ka san daliin da ya sa wannan saurayi ya kashe kanshi a Abuja ?

  Jama'ar unguwar Magamar Efab Lokogoma a babban birnin tarayya Abuja sun wayi gari cikin mamaki ganin yadda wani matashi ya cire taguwarsa ya je wajen wata bishiya a rataye kanshi har ya mutu.

  An ga gawar wannan saurayin tana lilo daga bishiyar yayin da jama suke kallon abin mamaki.

  Wasu bayanai da suka biyo baya sun nuna cewa saurayin yayi fama da matsanancin halin kuncin rayuwa kafin mutuwarsa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ka san daliin da ya sa wannan saurayi ya kashe kanshi a Abuja ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });