• Labaran yau

  Hotunan ziyarar shugaban Tijjaniyya Shaikh Mahi Ibrahim Inyass ga shugaba Buhari

  Shugaba Muhamadu Buhari ya yi marhaban da wata babbar tawaga ta Darikar Tijjaniyya na kasa karkashin shugabancin Khalifa  Shaikh Mahi Ibrahim Inyass a Fadar shugaban kasa na Aso a Abuja ranar Juma'a.

  Idan baku manta ba, dubu dubatan yan Tarikar Dijjaniyya ne suka gudanar da wani taro na Addini a Abuja mako biyu da suka gabata


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan ziyarar shugaban Tijjaniyya Shaikh Mahi Ibrahim Inyass ga shugaba Buhari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama