• Labaran yau

  EFCC ta kama wasu yan Yahoo da motocin alfarma a Lagos - Hotuna
  Hukumar EFCC reshen jihar Lagos ta kama wadansu matasa da ake ma lakabi da kasancewa yan Yahoo wadanda suka shahara wajen cutar jama'a ta hanyar amfani da yanar gizo domin su yi sata ko yaudara a asusun ajiyar su.
  Wadanda aka kama sun hada da Ale Daniel, Tunde Badmus, Adams Tunde Adedeji da Ajiboye Gbenga. Dukan su an kama su ne a unguwar Lekki a jihar Lagos.

  EFCC ta yi ma matasan diran mikiya bayan wani bayanin sirri da ta samu kuma matasan suna rayuwa ta kasaita ba tare da yin wani aiki ba.

  An same su da wasu motocin alfarma masu tsada da magungunan asiri na gargajiya.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: EFCC ta kama wasu yan Yahoo da motocin alfarma a Lagos - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });