• Labaran yau

  Dansanda na cikin wadanda suka tarbi dino melaye bayan yansanda na nemansa  Shin yaya zancen yake ne,hukumar yansanda a jihar Kogi ta ce tana neman Sanata Dino Melaye ruwa jallo amma sai ga Sanatan ya dira a jihar ta Kogi domin halartar addu'ar 7 na Marigayi Dan Majalisar Wakilai na tarayya Umar Buba Jibrin kuma cikin wadanda suka tarbe shi har da wani babban jami'in dansanda.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dansanda na cikin wadanda suka tarbi dino melaye bayan yansanda na nemansa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama