• Labaran yau

  An bude wajen sayar da baburan alfarma na Bike a Birnin kebbi - Hotuna

  Ka san da cewa  nesa ya zo kusa ? yanzu haka an bude sabon wajen sayar da baburan alfarma da aka fi sani da suna BIKE wanda BJ MOTORCYCLES ta fara sayarwa a ofishin su da ke kan hanyar Argungu a daidai randabawal na Rima da ke garin Birnin kebbi .

  Akwai babura kala-kala masu karfin injin da zai gamsar da kai, bayan haka BJ Motorcycles tana:

  1. Gyara baburan (Repairs)
  2. Samar da kayakin ta (spare parts)
  3. Sayar da baburan da sauransu.

  Akwai kayakin baburan a ko da yaushe kake bukatarsu.

  Garzaya ka zo BJ MOTORCYCLES a kan hanyar Argungu (Argungu road), Birnin kebbi

  Ko ka kira mu a 08031188936 domin karin bayani
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An bude wajen sayar da baburan alfarma na Bike a Birnin kebbi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama