• Labaran yau

  Yan bindiga dadi sun kashe mutum 8 a Zamfara

  Wasu da ake zargin yan ta'adda ne sun kashe akalla mutum 8 a garin Dogon Daji na karamar hukumar Maru a jihar Zamfara lamari da ke faruwa kusan mako biyu bayan an kashe kusurgumin dan ta'adda Buharin Daji wanda mataimakinsa Dogo Gide ya kashe shi.

  Kimanin mutum 41 ne aka kashe a kauyen Birane na karamar hukumar Zurmi a jihar ta Zamara.

  Daily Trust ta ruwaito cewa wani mai suna Yusha'u Bangi ya shaida mata acewa an bizine mutum 7 a kauyen Dogon Daji yayin da ake fargaban an yi awon gaba da sauran jama'a

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan bindiga dadi sun kashe mutum 8 a Zamfara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama