• Labaran yau

  Yadda wani mutum ya kwakwale idanun yaro dan shekara 7 - Hotuna


  Rahotanni da ke fitowa daga jihar Borno sun nuna cewa wani matsafi ya kwakwale idanun wani yaro mai suna Maina Bukar wanda Almajiri ne a  Makarantar Sangaya da aka fi sani da Makarantar Allo na Almajiranci.Lamarin ya faru a unguwar Ngomari Kare Kili a jihar ta Borno ranar 17 gawatan Maris.

  Bayanai sun nuna cewa an bukaci yaron ya debo wa wani bako ruwan alwala daga bisani aka bukaci ya raka bakon zuwa wani Kauye wanda ke kusa da garin daga bisani bakon ya shiga daji da yaron kuma ya kwakwale idanunsa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani mutum ya kwakwale idanun yaro dan shekara 7 - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama