• Labaran yau

  Ya sha duka sakamakon fadin ra'ayi kan dan Majalisa a Facebook

  Wani mutum mai suna Etiedu Ukpong kuma ma'aikacin Gwamnati a jihar Akwa Ibom ya sha mugun duka a hannun wasu yan daban siyasa sakamakon fadin ra'ayinsa dangane da wani Dan Majalisar Walilai gabanin zaben 2019.

  Majiyar mu ta shaida mana cewa sakamakon haka ne ya sa ake zargin wasu matasa da ke goyon bayan dan Majalisar suka yi wa mutumin diran mikiya kuma suka ci zarafinsa ta hanyar wulakanta shi a cikin gari har da yaga masa riga daga bisani suka yi masa duka.

  A wasu mazabu a Najeriya kawo yanzu, sakamakon shirye-shiryen zaben 2019 tuni matasa suka fara yi wa juna kallon hadarin kaji a yanayi da ke nuni da irin yadda salon siyasar zai kasance.
   
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya sha duka sakamakon fadin ra'ayi kan dan Majalisa a Facebook Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });