• Labaran yau

  Wani mutum ya yi wa kananan yara 2 mumunan kisar gilla - Hotuna

  Wani mutaum wanda ake zargin cewa yana da tabin hankali ya kashe wasu dalibai yan shekara hudu kowanensu na Makarantar Pramare na Anglican Primary School a garin Agodo a karamar hukumar Ogun Waterside ranar Litinin.

  Bayanai sun nuna cewa mutumin ya fito ne kawai daga cikin wani daji da ke kusa da makarantar ya nufato cikin makarantar kuma ya nufi wajen da yaran suke wasa rike da adda sai ya sassare su kuma ya ruga da gudu ya sake shigewa daji.Nan take yaran suka mutu.

  Kakakin hukumar yansanda na jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin , ya bayar da sunayen yaran da aka kashe cewa sune Mubarak Kalesowo da Sunday Obituyi. Ya kuma ce hukumar na neman wannan mutum ruwa ajallo.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani mutum ya yi wa kananan yara 2 mumunan kisar gilla - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });