• Labaran yau

  Wasu hanyoyi da Gwamna Bagudu ya yi a garin Zuru (1) - Hotuna

  Shekara uku kenan tun lokacin da Gwamnatin APC karkashin jagorancin Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ta yi tana shugabancin jihar Kebbi wacce ta yi alkawari da dama a lokacin yakin neman zabe a fadin jihar Kebbi.

  ISYAKU.COM yayi tattaki zuwa garin Zuru a kudancin jihar Kebbi inda muka gani da ido irin ayyuka da Gwamnatin Atiku Bagudu ta yi.

  Wannan gyaran hanyar Govt. day Zuru ne zuwa cikin unguwar Tudun wada  Hanyar zuwa garin Senchi wadda ta lalace kafin zuwan Gwamnatin Atiku Bagudu

  Hanyar unguwar Tudun wada Zuru wacce ake daf da zuba kwalta

  Hanyar Barikin soji har zuwa garin Amanawa wadda Gwamnatin Atiku Bagudu ta yi
  Hanyar unguwar Rikoto wacce ake daf da zuba mata kwalta karkashin Gwamnatin Atiku Bagudu
  Daga Isyaku Garba 

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wasu hanyoyi da Gwamna Bagudu ya yi a garin Zuru (1) - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });