• Labaran yau

  Saurayi ya kuwata sakamakon hadiye kapso, makwabta sun daure shi

  A yau jakar magori ta yi burki a garin Lagos bayan ta gano yadda aka daure wani matashi kamar barawo, amma fa wannan saurayi ba sata ne ya yi ba....shi dai saurayin ya fara sambatu ne yana ta zance barkatai kuma yana neman ya kuwata ! .Dalili kuwa shi ne saurayin ya hadiye kwayan kapso biyar ne na Tramal wanda ya fara narkewa.

  Sakamakon haka saurayin ya nemi ya buga ! domin har ya fara kuwatawa ! ganin haka ya sa makwabta suka kama shi suka daure. Daga bisani suka yi ta kwara masa ruwa domin ya huce. Bayan haka kuma suka ba shi jikakken garin kwaki.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Saurayi ya kuwata sakamakon hadiye kapso, makwabta sun daure shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });