• Labaran yau

  Mutum 6 sun mutu bayan gini ya rufta masu a Sokoto - Hotuna
  Wasu samari gudaa uku sun rasa ransu yayin da shigifa da suke ginawa ya fada a kansu lamari da ya haifar da mutuwarsu nan take.Lamarin ya faru ranar 22 ga watan Maris a birnin Sokoto.

  Wadanda suka riga mu gida gaskiya a ibtila'in rugujewar shigifar sun hada da Bashar Alh. Dalhatu, Bashar Maciji, Bashar Alh. Buhari, Isah Alh. Amadu, Abdullahi Salihu and Bilyaminu Alh. Jadi.
   

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mutum 6 sun mutu bayan gini ya rufta masu a Sokoto - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama