• Labaran yau

  Motar daukar kaya ta take wani soja har lahira - Hotuna

  A yau, jakar magori ta samo labarin wani hadari da ya rutsa da wani bawan Allah soja a cikin kayan aiki wanda sakamakon gudu da dan acaba ke yi da shi kuma ya yi kokarin ya wuce wata babbar motar daukan kaya ya yi sanadin faduwar soja kuma motar ta bi ta kanshi lamari da ya yi sanadin mutuwarsa nan take a kan titin Okota a birnin Lagos ranar Laraba.

  Bayanai sun nuna cewa dan acaban ya gudu bayan ya gan lamarin da ya faru da sojan.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Motar daukar kaya ta take wani soja har lahira - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });