• Labaran yau

  Miye ra'ayinka dangane da wadannan hotuna ?

  Wannan hoto da wani fitaccen mai daukan hoto mai suna  James Gifford dan asalin kasar Britaniya ya dauka a gidan ajiye dabbobi na Virunga a kasar Demokradiyyar Congo yana nufin wani abu.

  Miye ra'ayinka dangane da wannan hoto da aka dauka a nahiyar Africa ?.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Miye ra'ayinka dangane da wadannan hotuna ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama