• Labaran yau

  Matasa sun tozarta wanda aka kama yana yi wa karamar yarinya fyade

  Matasa a  garin Anyigba a karamar hukumar Dekina na jihar Kogi sun yi wa wani mutum dukar tsiya bayan an kama shi yana yi wa wata yar kkaramar yarinya fyade.

  Majiyar mu ta labarta mana cewa shi dai wannan mutum matasa sun tozarta shi sakamakon irin yadda suka yi masa duka kuma aka mayar da shi zindir daga bisani aka zagaya da shi a cikin gari.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matasa sun tozarta wanda aka kama yana yi wa karamar yarinya fyade Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama