• Labaran yau

  Mata ta shake diyar makwabciyar ta su 4 har lahira

  Hukumomi a kasar Cameroon sun kama wata mata a garin Kye-Ossi wanda ke kudancin kasar bisa zargin kashe diyan makwabciyarta ta hanyar shake su har sai da suka mutu.Ana zargin cewa matar ta rude yaran ne ta ja su zuwa wani wuri da ake ciye-ciye da ake kira Aubrege-Ordinaire daga bisani ta garzaya da su zuwa wani wuri inda ta shake su daya bayan daya tare da taimakon wasu mutane.

  Bayan ta kashe yaran ta saka gawarsu a cikin motar yayin da take jiran wadanda za su saye gawakin yaran daga kasar Gabon.

  Bayan mahaifiyar yaran ta gan cewa yaran basu dawo daga makaranta ba sai ta fara nemansu, abin mamaki shi ne har da matar da ta kashe yaran ake ta nemansu tare da mahaifiyarsu. Amma daga bisani aka ga gawakin yaran a cikin motar matar a wajen da ta boye motar tare da yaran a ciki.

  Yan unguwa da suka harzuka sun yi mata dan karen duka sakamakon haka ya sa ta fallasa sauran mutane da suke aikata irin wannan sana'a tare da su wanda hakan ya sa yansanda suka aiwatar da kame-kame da dama dangane da lamarin ciki har da mijin matar.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mata ta shake diyar makwabciyar ta su 4 har lahira Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });