• Labaran yau

  Lantarki ya kashe barawo da ya je sata a transfoma - Hotuna

  Wani matashi da ya je domin ya yi sata a wani tarnsfoma na wutar lantarki a hanyar Narayi high coast hannun riga da rukunin gidaje na Shagari a jihar Kaduna ya gamau da ajalinsa bayan wutar lantarki ta kashe shi kuma ya makale a jikin karfen lantarkin.

  Lamarin ya faru da daren ranar Alhamis kuma aka gan gawarsa ta makale a ranar safiyar Juma'a.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Lantarki ya kashe barawo da ya je sata a transfoma - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama