• Labaran yau

  Karanta yadda yan mata suka dambace saboda saurayi

  Wata budurwa Miss Motanrayo Fatai da ta fita domin hutawa da saurayinta a wani wajen shakatawa a birnin Lagos da dare ta gamu da fushi irin na kishin yan mata daga wata  Augustine Loveth domin dai Augustine bayan ta afka wa Motanrayo da duka sai kuma ta ciro reza daga jakar ta yanke Motanrayo a fuska wanda ya haifar da zubar jini.

  Sakamako haka an garzaya asibiti da Motanrayo inda ta sami kulawa daga jami'an asibitin.Lamarin ya faru a Oba Akran Avenue a unguwar Ikeja.

  Shi dai saurayi ya tsere yayin da yansanda suka kama Augustine suka gurfanar da ita a wata Kotun Majistare a Ogba bisa tuhuwar haddasa rauni,amma bata amsa laifin ta ba .Sakamakon haka ya sa Alkalin Kotun Mr T.O Shomade ya dage shari'ar zuwa ranar 6 ga watan Maris. Ya kuma bayar da ita beli a kan N100.000 tare da wadanda za su tsaya mata guda biyu.

  Daga bisani an tasa keyar Augustine zuwa Kurkuku har zuwa lokacin da za ta cika ka'idodin beli.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta yadda yan mata suka dambace saboda saurayi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });