• Labaran yau

  Karanta yadda tsohuwar karuwa ta canja salon rayuwarta - Hotuna

  Jakar Magori a yau ta leka kasar Amurka inda ta samo mana  labarin wata mata Tonier Cain-Muldrow wacce ta canja salon rayuwarta daga dakikiya karuwa mai yawan aikata laifi zuwa macen kirki a cikin al'umma.

  Hukumar yansanda a Amurka ta kama Tonier Cain-Muldrow sau 83, an same ta da laifi sau 66 kuma ta shekara 19 tana zukar tabar wiwi da shan kwayoyi. Amma duk wannan ya zama tarihi a sabuwar rayuwarta.
   
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta yadda tsohuwar karuwa ta canja salon rayuwarta - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama