• Labaran yau

  Kalli yadda tilera ta kashe soja da mutum 3 ta markade motoci 19

  Mutum hudu sun mutu sakamakon wani hadarin mota da ya rutsa da motoci 10 a Nyanya kan hanyar Keffi zuwa Abuja, wani babban jami'in FRSC ya shaida haka a birnin Abuja.

  Ya kara da cewa maza hudu ne da mace daya suka mutu yayin da sauran mutum tara da suka sami raunuka aka garzaya da su Asibiti.

  Ganau ba jiyau ba ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne bayan wani dan acaba ya gogi motar wata mata ita kuma ta fito ta rike dan acaban a kan hanyar  Keffi-Abuja inda ta bukaci dole dan acaban ya gyara mata motar ta.

  Ana cikin haka ne sai wani soja ya fito daga motarsa tare da wani mutum domin su sasanta matar da dan acaba, amma sai wata motar tilera ta kwace wa direba wanda ya sa tilerar da take makare da kayan nauyi ta gangaro ta markade soja, abokinsa, mata mai mota da dan acaba nan take kuma ta ci gaba ta markade akalla motoci 19.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda tilera ta kashe soja da mutum 3 ta markade motoci 19 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });