• Labaran yau

  Kalli yadda aka yi wa wanda ake zargi da yunkurin satar yaro a Zamfara

  Wani mutum mai matsakaicin shekaru wanda aka ce yana da aure ya gamu ta wulakanci a hannun jama'a bayan an yi zargin cewa ya yi yunkurin satar wani yaro a cikin jihar Zamfara amma bai yi nassara ba. Shi dai wannan mutum ya sha duka aka yi mashi jina-jina kuma aka tube shi zindir a bainan jama'a.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka yi wa wanda ake zargi da yunkurin satar yaro a Zamfara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama