• Labaran yau

  Kalli wanda ya yi wa yara 2 mumunar kissar gilla - Hotuna

  Wasu matasa a Waterside a jihar Ogun sun cafke wani mutum wanda aka ce yana da tabin hankali mai suna  Lekan Adebisi wanda ake zargi da kashe wasu kananan yara yan makaranta su biyu a wata makarantar Pramare a karamar hukumar Wataerfall na jihar Ogun.

  Bayanai sun nuna cewa Lekan Adebisi ya yi kokarin tserewa daga garin da sanyin asuba amma sai wasu matasa da ke sintirin sa ido domin nemansa suka hana shi tserewa.

  Lekan ya nuna turjiya amma matasan suka fi karfinsa inda suka tafi da shi ofishin yansanda a garin Abigi wacce ita ce hedikwatar karamar hukumar Waterside a jihar Ogun.
   

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli wanda ya yi wa yara 2 mumunar kissar gilla - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });