• Labaran yau

  Kalli wacce aka ba mukamin "gimbiyar matasan arewa" - Hotuna

  Wata kungiyar Matasan Arewa wadda ake kira Northern Youths Initiative for Peace and Good Governance ta nada tare da bayar da ba Linda Ikeji lambar girma tare da nada ta a matayin "Gimbiyar Matasan Arewa" ayayin da suka kai mata ziyara ta musaman a ofishin ta da ke Likki a jihar Lagos.

  Linda Ikeji dai marubuciya ce mai shafin yanar gizo na kanta wacce take watsa labarai na yau da kullum ,nishadantarwa,fadakarwa da dai sauransu.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli wacce aka ba mukamin "gimbiyar matasan arewa" - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });