• Labaran yau

  Kalli saurayi da aka kama ya yi shigar mata


  An kama wani saurayi da ya yi shiga irin na mata a wani gidan hutawa da dare bayan ya ci suya kuma ya kwankwadi barasa mai isarsa a kudancin Najeriya .

  Asiri dai ya tonu daga bisani kuma ya kwashi kunyarsa da kansa.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli saurayi da aka kama ya yi shigar mata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama